’Yan Sanda Sun Tarwatsa Masu Zanga-Zangar Bikin Cikar #EndSARS# Shekaru Biyu.
Jami’an ‘yan sandan jihar Lagos sun harba barkonon tsohuwa domin tarwatsa masu zanga-zangar bikin cika shekara 2 da yin zanga...
Jami’an ‘yan sandan jihar Lagos sun harba barkonon tsohuwa domin tarwatsa masu zanga-zangar bikin cika shekara 2 da yin zanga...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ebonyi ta tabbatar da harin da wasu ‘yan bindiga da ba a tantance ba suka kai...
Wasu ‘yan bindiga sun kwace bindigun wasu ‘yan sanda tare da kashe wani dan kasar Chinar da suke gadi a...
'Yan bindiga sun kai hari ofishin' yan sanda na Inyi da ke Oji River a jihar Enugu, tare da kashe...
Yan bindiga sun kashe mataimakin sufuritenda na ‘yan sanda da kuma insufeto da ke hedikwatar ‘yan sanda reshen Umuna yankin...
Wani tashin hankali ya mamaye wasu sassan jihar Delta, musamman ma Warri, cibiyar kasuwanci ta jihar, da Ughelli, bayanda da...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA, ta sake bankado wani mai safarar miyagun kwayoyi a Lagos...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Najeriya a wannan Juma’ar ta tabbatar da mutuwar Duruocha Osita Joel, ma’aikacinta da ya...
Sojoji 5 ne da wani farar hula ɗaya suka mutu a wannan Larabar a Umunze da ke karamar hukumar Orumba...
Kimanin ‘yan sanda uku ne suka samu raunuka bayan da wasu ‘yan bindiga a daren Laraba, suka kai hari a...