Tsaro: Majalisar Dokokin Katsina Zata Yi Kwallin Kura Da Buhari Da Masari
Majalisar Dokokin jihar Katsina ta yanke hukuncin tunkarar shugaban ƙasa Muhammad Buhari da gwamna Aminu Bello Masari saboda yadda matsalar...
Majalisar Dokokin jihar Katsina ta yanke hukuncin tunkarar shugaban ƙasa Muhammad Buhari da gwamna Aminu Bello Masari saboda yadda matsalar...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama wasu ‘yan sanda bakwai bisa zargin cin hanci da rashawa a wani mataki na...
Shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelensky ya nemi goyan bayan Najeriya, Cote D'Ivoire dama sauran ƙasashen Afrika a fadan da kasar...
Galadiman Katsina hakimin Malumfashi ya umarci masu gari da su kafa kwamitocin inganta tsaro a yankin. Mai Shara'a Sadiq Abdullahi...
Hassan Usman, lauya kuma ɗaya daga cikin waɗanda harin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna ya rutsa da su, ya ce...
Sojojin dake aiki da runduna ta 81 sun yi wa wani dan sanda duka har lahira a unguwar Ojo dake...
Kasar Sin ta harba makami mai linzami da dama a kan mashigar Taiwan, inda suka kai hari a tekun da...
Rahotanni sun ce wasu ‘yan bindiga sun kai hari tare da kashe mutum daya da kuma yin garkuwa da shugaban...
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba a dajin Lame/Burra dake cikin jihar Bauchi sun kai...
Kamar yadda majiyar Popular News Hausa ta BBC Hausa ta bayyana, yan vigilante na aikin sintiri cikin dare, sai suka...