Yan Sanda Sun Kama Yan Ta’adda Daban Daban A Zamfara.
Rundunar yan sanda jihar Zamfara ya gabatar da mutane 10 da ake zargi da aikata laifukan da suka haɗa da...
Rundunar yan sanda jihar Zamfara ya gabatar da mutane 10 da ake zargi da aikata laifukan da suka haɗa da...
Gwamnatin jihar Katsina ta ce za ta kashe sama da naira miliyan dubu 1 ga hukumomin tsaron jihar a kokarinta...
Daga El-Zaharadeen Umar, Katsina A ƙoƙarin da gwamnatin jihar Katsina ke yi domin laluɓo hanyoyin murkushe 'yan ta'ada da ta'adanci...
Daga Babangida Sunusi, Kano A ranar larabar wannan makon ne kwamishinan 'yan sandan jihar Kano ya kaima takwarorinsa na hukumar...
Bayanin hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar SP Isah Gambo ya fitar....
An bayyana cewa Musiliu Smith wanda tsohon sufeto Janar na ‘yan sanda ne ya yi murabus daga mukaminsa saboda cece-ku-cen...
Wata mata dai ce mai cike da takaici ta biya mazan biyu ₦5000 don su kashe wani dattijo mai shekaru...
An kashe ‘yan sanda uku, yayinda 1 ya bace bayan da wasu ‘yan bindiga suka bude wuta kan wata motar...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Enugu Ahmed Ammani ya bada umarnin gudanar da bincike kan wani jami'in dan sanda mai muƙamin...
Daga AK Jani, Katsina Na kalli faifan vedio dake yawo na Wani da rundunar yansanda ta gurfanar da ake zargin...