Gwamnatin Najeriya Ta Nemi Afuwar Dalibai da Iyayensu Kan Yajin Aikin ASUU.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta nemi afuwar dalibai da iyayensu bisa yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’i ta ASUU ta yi...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta nemi afuwar dalibai da iyayensu bisa yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’i ta ASUU ta yi...
Sun sa Maigirma Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Maigaskiya ya karrama wani babban Dan Luwadi Mista Ezra Olubi da lambar yabo...
Kotun daukaka ƙara ta Najeriya ta kori ƙarar gwamnati tarayya a kan jagoran ƙungiyar ƴan aware ta IPOB Nnamdi Kanu,...
Wani jigo a jam'iyyar APC daga jihar Katsina, Sanata Abu Ibrahim ya ce shekarar 2023 lokaci ne da arewa za...
Fasinjoji da sauran masu amfani da hanya suka yi wannan kiran a lokacin da muke zantawa da su. Kiran dai...
Alkalin Alkalan jihar Katsina, Mai Shari’a Musa ‘Danladi Abubakar ya rantsar da sabbin alkalan kotun Shari’a guda tara. Bikin wanda...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ebonyi ta tabbatar da harin da wasu ‘yan bindiga da ba a tantance ba suka kai...
Kungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya ta bayyana kyakkyawan fata a tattaunawar da ake yi tsakanin fadar shugaban kasa da shugabannin majalisar...
Wasu ‘yan bindiga sun kwace bindigun wasu ‘yan sanda tare da kashe wani dan kasar Chinar da suke gadi a...
Bangaren mata na jam’iyyar APC na shirin kaddamar da tawagar yakin neman zaben shugaban kasa na mata Tinubu-Shettim. Taron wanda...