September 17, 2026

Yadda Buhari Ya Karrama Ɗan Luwaɗi Da Kyautar OON

0

Sun sa Maigirma Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Maigaskiya ya karrama wani babban Dan Luwadi Mista Ezra Olubi da lambar yabo na Kasa Oder of the Niger (OON)

Ezra Olubi rikakken dan Luwadi ne da yake da’awar kare ‘yancin masu Luwadi da Madigo a Nigeria, sannan member ne a cikin babbar kungiyar ‘yan Luwadi na duniya (LGBT), kuma yana da dumbin dukiya

Ance lokacin da Buhari ya mika masa lambar yabon ya masa wani irin kallo, saboda ya ganshi da jan baki da kuma farcen roba irin wanda mata ke amfani da shi, watakila bai san cewa dan Luwadi bane

Idan kuma Buhari ya sani, shin Allah zai karbi uzurin Buhari da yayi musabaha tare da mika lambar yabo wa Dan Luwadi a ranar Hisabi tare da uzurin cewa saboda Nigeria hadin gambiza ce?

Don Allah su waye suka mika sunan Ezra wa Buhari ya bashi lambar yabo?

Sannunku ‘yan Luwadi masu daraja a Gwamnatin Baba Buhari mai gaskiya

About The Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *