Ku Fito Ku Yi Katin Zaɓe Domin Zaɓar Nagartattun Ƴan Takarar Da APC Ta Tsaida A Matakai Daban-daban. -Shugaban Jam’iyyar APC, Alhaji Sani Daura
Shugaban Jam'iyyar APC na jihar Katsina, Alhaji Sani Aliyu JB ya yi kira ga al'umma da su fito su yanki...
