Kusoshin Gwamnati Da Manyan ‘Yan Kasuwa Na Cigaba Da Kawowa Mangal Ta’aziya
Daga Awwal Isah, Katsina Manyan mutane daga sassa daban daban na Nigeria na ci gaba da zuwa nan jahar Katsina...
Daga Awwal Isah, Katsina Manyan mutane daga sassa daban daban na Nigeria na ci gaba da zuwa nan jahar Katsina...
Daga wakilinmu Ƙaramar hukumar Dandume ta raba kayan gini na miliyoyin nairori ga mutanen da hareharen ƴan ta'adda ya rutsa...
Muhammad Fatuhu Mustapha Bayan gaisuwa tare da girmamawa, ina maka sallama irin ta addinin Musulunci. Ina fata zaka kalli wannan...
Daga Awwal Isah, Katsina Shugaban ƙungiyar kwadago na Nigeria Ayuba Wabba ya ce shirin ƙara farashin man fetur da ake...
Daga El-Zaharadeen Umar, Katsina Wata kungiyar Siyasa mai ragin samar da shugabanci na gari (Alliance for Democracy and Purposeful Leadership)...
Daga El-Zaharadeen Umar, Katsina Gwamna Aminu Bello Masari na Jihar Katsina ya bukaci Ƙungiyar ƴan Jarida ta Ƙasa, NUJ, reshen...
Daga Awwal Isah, Katsina Wata ƙungiyar matasan ƙaramar hukumar Funtua ƙarƙashin jagorancin shugaban ƙungiyar ɗalibai na ƙasa reshen jahar Katsina...
Daga Aminu Salisu Tsagero A cigaba da tuntuba da kungiyar Alheri Danko Ne karkashin jagorancin Alh Abubakar Ahmed Yantumaki sun...
Daga Nasiru Hassan Ma’ajin Kankia Da sunan Allah (SWT), ina godiya kwarai da gaske da dukkan shawarar da na samu...
Mai Girma Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Mohammed yayin da yake karbar bakuncin masu ruwa da tsaki na Hukumar...