‘Yan Sanda Sun Jikkata A Wani Hari Da Aka Kai A Sashen Binciken Manyan Laifuka Na Yan Sandan Jihar Abia.
Kimanin ‘yan sanda uku ne suka samu raunuka bayan da wasu ‘yan bindiga a daren Laraba, suka kai hari a...
Kimanin ‘yan sanda uku ne suka samu raunuka bayan da wasu ‘yan bindiga a daren Laraba, suka kai hari a...
Daga Wakilinmu A jiya talata ne, mai girma magajin Karachi Alhaji Abdullahi Yahya ya ƙaddamar da aikin da hukumar Agile...
Majalisar Dattawa ta tantance tare da tabbatar da Mukaddashin Alkalin Alkalan Najeriya Mai Shari’a Olukayode Ariwoola a matsayin babban jojin...
Jami’an hukumar hana satar fasaha ta Najeriya sun samu nasarar kama wani da ake zargin yana yin aikin kutse ga...
Daga Muhammad Maitela, Damaturu A kokarin bunkasa harkokin jindadi da walwalar al'umma tare da bunkasa harkokin tattalin arziki, gwamnatin jihar...
Ranar 21 ga watan Satumbar wannan shekarar ne za a fara buga gasar wasan Table Tennis mai suna kofin Kanwan...
Gwamnatin jihar Anambra ta haramta sanya dan-tohi (mini skirt) a matsayin kayan makaranta a dukkan makarantun jihar, inji majiyar Popular...
Rundunar yan sanda jihar Zamfara ya gabatar da mutane 10 da ake zargi da aikata laifukan da suka haɗa da...
Daga Muhammad Maitela, Damaturu Gwamnatin jihar Yobe, a ranar Asabar ta bayyana cewa ta kashe sama da Naira biliyan biyu...
Gwamnatin jihar Katsina ta ce za ta kashe sama da naira miliyan dubu 1 ga hukumomin tsaron jihar a kokarinta...