Hukumar Kula da Shige-da-fice za ta Ɗauki ma’aikata 5,000
Mukaddashin Kwanturola-Janar na Hukumar Kula da Shige-da-Fice ta Kasa, NIS, Idris Jere, ya ce ana shirin ɗaukar ƙarin ma’aikata 5,000...
Mukaddashin Kwanturola-Janar na Hukumar Kula da Shige-da-Fice ta Kasa, NIS, Idris Jere, ya ce ana shirin ɗaukar ƙarin ma’aikata 5,000...
Rahotanni daga ƙaramar hukumar Malumfashi a jihar Katsina sun bayyana cewa daruruwan jama'a suka sauya sheka Daga wasu jam'iyyun siyasa...
Daga Zahraddeen Sirajo Abbas Al'ummar unguwar Rahamawa da ke cikin Garin Katsina sun kwana da mummunan al'amari na mutuwar miji...
Tsohon gwamnan jihar Neja, Babangida Aliyu Muazu, ya bayyana kwarin guiwar jam’iyyar PDP, kan dan takarar shugaban kasa a zaben...
An kama wasu mutane biyu daga cikin wadanda suka kitsa harin ta'addancin da aka kai a cocin St. Francis Catholic...
Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar Kano (SEMA) ta tabbatar da rushewar gidaje 6,417 da kadarori da kudinsu ya...
Gwamnatin Najeriya ta ce tana daukar matakan dakile satar danyen mai da fasa bututun mai a kasar. Karamin Ministan Albarkatun...
Daga Muhammad Shamsudeen Yobe Dan takarar Gwamnan jihar Yobe a karkashin jam'iyyar PDP, a zaben 2023 mai zuwa, Hon. Shariff...
Majalisar Dokokin jihar Katsina ta yanke hukuncin tunkarar shugaban ƙasa Muhammad Buhari da gwamna Aminu Bello Masari saboda yadda matsalar...
A wannan Litinin din ne wata kotu dake Dei-Dei a Abuja ta yanke wa wani lebura mai suna Umar Adamu...