Hukumar KASROTA Ta Nemi Goyan Bayan Hukumar Customs A Katsina.
Hukumar kula da hanyoyi ta jihar Katsina wato KASROTA ta nemi goyan bayan hukumar Customs wajen sauke nauyin da aka...
Hukumar kula da hanyoyi ta jihar Katsina wato KASROTA ta nemi goyan bayan hukumar Customs wajen sauke nauyin da aka...
Durbin Katsina hakimin Mani ya yi kira ga masu hannu da shuni da su maida hankali kan ayyukan sadakatul jariya....
Shugaban karamar hukumar Ibrahim Sani ya ce addinin Muslunci koyar da zaman lafiya da san juna ya ke. A sakonshi,...
An Kaddamar Da Fara Ginin Wurin Dindindin Na Hukumar KTSTA Dake Dandagoro, A Jihar Katsina. An bada kwangilar aikin ne...
A yau Alhamis ne a ka gurfanar da Abba Haruna, ɗan shekara 21 da ke damfarar masallatai, sai ya yaye...
Rashin biyan basussuka ga 'yan kwangila yayi sanadin dakatar da shirin nan na ciyar da dalibai a makarantun Zamfara. Dakatar...
Daga El-Zaharadeen Umar, Katsina An samu wata makarantar firamari a jihar Katsina da ɗalibai 'yan aji huɗu da biyar da...
Daga El-Zaharadeen Umar, Katsina Kiminin mutane 15 ne suka rasu kuma mafiyacin su mata ne, haka kuma an samu haihuwa...
Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA sun kama wani dan Najeriya da ya dawo...
Hukumar kula da jarabawar kammala makarantar sikandiri ta Najeriya wato NECO ta ce za a fara jarabawar gwaji ga daliban...