Gwamnatin Da Ta Tace Kowa Ya Kare Kansa Kuma Ita Ce Zata Haramta Ayyukan ‘Yan Sa Kai: Martanin CSOs Ga Gwamnatin Jihar Katsina
Daga El-Zaharadeen Umar, Katsina Gammayar Kungiyoyin farar Hula a jihar Katsina sun bayyana matsayarsu akan sabon matakin da gwamnatin jihar...
