Site icon Popular News

Dan Darman Kafur Na Mika Sakon Godiya Ga Hakimin Kafur Bisa Nadi Shi Sarauta.

Hakanan kuma Ahmed Musa Kafur na mika sakon godiya da ban gajiya ga sauran mutanen da suka halarci bikin nadin shi.

Bayanin hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da Abbas Hashimu Safana ya fitar.

Ranar Asabar din da ta gabata 2 ga watan Yulin shekarar 2022 ne Dangaladiman Katsina hakimin Kafur ya naɗa Ahmed Musa Kafur a matsayin Dandarman Kafur.

Exit mobile version